ha_jer_tn_l3/32/03.txt

14 lines
914 B
Plaintext

[
{
"title": "Me yasa kake anabci kana cewa",
"body": "Zedekiya ya yi amfani da tambaya don tsawata wa Irmiya. AT: \"Ba dai-dai ba ne a\ngare ku ku ci gaba da annabci da faɗi\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "na gab da miƙa wannan birni cikin hannun sarkin Babila, kuma zaya ci shi da yaƙi",
"body": "Yahweh yana maganar birni kamar ƙaramar abu ce da wani zai iya ba wa wani. Kalmar \"hannu\"\nalama ce ta iko ko iko da hannu ke yi. AT: \"Ina gab da sanya wannan birni a\nƙarƙashin ikon sarkin Babila\" ko \"Zan kusan barin sarkin Babila ya yi abin da ya ga dama da\nwannan birni\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Bakinsa kuma za ya yi magana da bakin sarkin, idanunsa kuma zasu ga idanun sarkin",
"body": "Anan “baki” da “idanu” suna wakiltar mutum duka. AT: \"Zedekiya da kansa zai\ngani kuma ya yi magana kai tsaye tare da Nebukadnezza\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]