ha_jer_tn_l3/32/01.txt

6 lines
211 B
Plaintext

[
{
"title": "yana cikin kurkukun harabar 'yan tsaro dake cikin gidan sarkin Yahuda",
"body": "Wannan yanki ne da ke hade da fadar sarki wanda ke kewaye da gine-gine kuma a ciki suke\ntsare fursunoni."
}
]