ha_jer_tn_l3/28/08.txt

10 lines
368 B
Plaintext

[
{
"title": "Annabawan da suka wanzu da daɗewa kafin ni da kai",
"body": "\"Annabawan da suka rayu tuntuni kafin ku da ku\""
},
{
"title": "za a sani cewa lallai annabi ne wanda Yahweh ya aiko",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"sa'annan zaku sani cewa shi annabin\ngaskiya ne kuma Yahweh ya aike shi\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]