ha_jer_tn_l3/28/03.txt

10 lines
309 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Hananiya ta ci gaba da magana."
},
{
"title": "Yehoiyacin",
"body": "Rubutun Ibraniyanci yana da \"Yeconiya,\" wanda shine bambancin sunan \"Yehoyiachin.\" Yawancin\nsifofin zamani suna da \"Yehoyiachin\" don a bayyane cewa ana magana da sarki ɗaya."
}
]