ha_jer_tn_l3/28/01.txt

10 lines
720 B
Plaintext

[
{
"title": "a shekara ta huɗu kuma a wata na biyar",
"body": "Wannan shine wata na biyar a kalandar Ibrananci. Lokacin rani ne. Lokaci ne na ƙarshe na\nwatan Yuli da kuma farkon watan Agusta akan kalandar Yamma. Wannan ya faru bayan\nZedekiya ya yi shekara uku yana sarauta. (Duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)"
},
{
"title": "Na karya karkiyar da sarkin Babila ya ɗora maku",
"body": "Hanananiya yayi magana akan mutanen suna cikin bauta kamar shanu ne waɗanda\nBabiloniyawa suka ɗora musu karkiya don sanya su yin aiki mai nauyi. AT: \"Na\nsanya shi don haka ba za ku sake zama bayin sarkin Babila ba\" ko \"Na 'yantar da ku daga\nbautar ga sarkin Babila\" (Duba: figs_ellipsis"
}
]