ha_jer_tn_l3/27/19.txt

6 lines
194 B
Plaintext

[
{
"title": "Tekun da mazauninta, da sauran kayayyakin da suka rage a wannan birni",
"body": "Waɗannan abubuwa ne waɗanda suke cikin haikalin. \"Tekun\" babban kwano ne da tagulla."
}
]