ha_jer_tn_l3/27/16.txt

10 lines
485 B
Plaintext

[
{
"title": "ana dawo da kayayyakin gidan Yahweh daga Babila yanzu!",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutane suna dawo da duk\nabubuwan zinariya da suka kwaso daga haikalin Yahweh!\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Don me wannan birni zai zama kufai?",
"body": "Yahweh yana amfani da tambaya don faɗakar da mutane. AT: \"Kuna iya kiyaye\nwannan birni daga zama kufai idan kun yi abin da Yahweh yake so ku yi.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]