ha_jer_tn_l3/27/14.txt

10 lines
606 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ku saurari maganganun",
"body": "Yahweh yana faɗakar da mutane game da duk annabawan ƙarya da bai aiko ba kuma waɗanda\nke musu ƙarya."
},
{
"title": "Gama ni ban aikesu ba",
"body": "Kalmomin \"da suna na\" suna wakiltar magana da ƙarfi da ikon Yahweh ko a matsayin wakilinsa.\nAnan waɗannan annabawan suna da'awar cewa sun karɓi saƙonsu daga Yahweh, amma hakan\nbai samu ba. Cikakken sunan \"yaudara\" za'a iya fassara shi azaman kalmar \"yaudara.\"\nAT: \"suna cewa suna magana ne don ni lokacin da suke annabci, amma suna\nyaudarar ku\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]