ha_jer_tn_l3/27/12.txt

6 lines
363 B
Plaintext

[
{
"title": "Donmi zaku mutu - da kai da mutanenka - da takobi, yunwa da annoba, kamar yadda na faɗa game da al'ummar da ta ƙi ta bauta wa sarkin Babila?",
"body": "Irmiya ya yi amfani da wannan tambayar don ya gargaɗi sarki cewa ayyukansa za su kai ga\nmutuwa. AT: \"Gama idan baku yi haka ba, tabbas za ku mutu ... sarki.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]