ha_jer_tn_l3/27/09.txt

10 lines
472 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma al'ummar da ta bada wuyanta ta yi karkiya da sarkin Babila",
"body": "Kasancewa bawan sarki ana maganarsa azaman dabba a kafaɗun da sarki ya sanya karkiya\ndon ta iya yin aiki mai nauyi. Duba yadda ake fassara kalmomi masu kama da haka a cikin Irmiya 27: 8. AT: \"al'ummar da mutanenta ke son zama bayin\nsarki da yardar rai\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "su gina mazauninsu a ciki",
"body": "\"yi gidajensu a cikin ƙasarsu\""
}
]