ha_jer_tn_l3/27/08.txt

6 lines
298 B
Plaintext

[
{
"title": "bai kuma ba da wuyansa ya yi karkiya da sarkin Babila ba",
"body": "Kasancewa bawan sarki ana maganarsa azaman dabba a kafaɗun da sarki ya sanya karkiya\ndon ta iya yin aiki mai nauyi. AT: \"kuma wanda mutanensa ba da son ransu suke\nbayin sarki ba\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]