ha_jer_tn_l3/26/22.txt

14 lines
768 B
Plaintext

[
{
"title": "hannun Ahikam ",
"body": "Hannun alama ce ta ƙarfin da hannu ke motsawa. Ahikam ba soja bane, saboda haka yana iya\nmagana da mutane kuma ya canza ra'ayinsu. AT: \"Ahikam ... ya iya taimaka wa\nIrmiya\" ko \"Ahikam ... ya iya hana mutane cutar Irmiya\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ahikam ... Shafan",
"body": "Waɗannan sunayen maza ne (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "saboda haka ba a bada shi ga hannun mutane su kashe ba",
"body": "Hannun alama ce ta ƙarfin da hannu ke motsawa. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Ahikam bai ba mutane damar ikon kashe Irmiya ba\" ko kuma \"mutane ba za\nsu iya kashe Irmiya ba saboda Ahikam bai ba su ikon yin hakan ba\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
}
]