ha_jer_tn_l3/26/18.txt

14 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Za a huɗa Sihiyona kamar gona",
"body": "\"Sihiyona\" da \"tudun haikalin\" suna nufin wuri ɗaya. Idan manomi ya huce gona, sai ya juye duk\nwata datti ya kuma tumbuke dukkan tsire-tsiren da ke tsiro a wurin. Wani kurmi yana cike da\ndazuzzuka har babu wanda zai iya amfani da shi don komai. Waɗannan kwatancin biyu ba za\nsu iya zama gaskiya a zahiri a lokaci ɗaya, amma suna ƙarfafa cewa Yahweh zai ba maharan\ndamar lalata yankin haikalin gaba ɗaya. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "To, Hezekiya sarkin Yahuda da dukkan Yahuda sun kashe shi ne?",
"body": "Masu magana suna ƙoƙarin sa masu sauraro su yarda da abin da suke faɗa. AT:\n\"Kun sani sarai cewa Hezekiya ... bai kashe shi ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ashe bai ji tsoron Yahweh ya nemi alheri a fuskar Yahweh domin Yahweh ya janye masifar da ya faɗa masa ba?",
"body": "Masu magana suna ƙoƙarin sa masu sauraro su yarda da abin da suke faɗa. AT: \"Kun sani sarai cewa ya ji tsoron Yahweh kuma ya sanya fushin Yahweh don Yahweh ... su.\" "
}
]