ha_jer_tn_l3/26/01.txt

10 lines
277 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka rage ko wata kalma!",
"body": "\"Kada ka bar komai daga abin da na fada maka!\""
},
{
"title": "nima in janye masifar da nake",
"body": "Wannan halakar ne da sharaɗi. Idan Yahuda ta tuba, Allah ba zai hallaka ba sai dai ya warkar\nda su."
}
]