ha_jer_tn_l3/25/37.txt

10 lines
483 B
Plaintext

[
{
"title": "Haka makiyayarsu mai salama za a lalatar da ita ",
"body": "Ana iya sanya wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Yahweh zai lalata wuraren kiwo na\nlumana saboda tsananin fushinsa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Kamar ɗan zaki, da ya baro maɓuyarsa, gama ƙasarsu zata zama abin ban tsoro",
"body": "An yi magana game da azabtar da mutanensa cikin tsananin fushinsa kamar Yahweh na zaki\nwanda ya bar kogonsa don neman ganima. (Duba: figs_simile)"
}
]