ha_jer_tn_l3/25/27.txt

14 lines
782 B
Plaintext

[
{
"title": "kada ku tashi kafin in aiko da takobi a tsakanin ku",
"body": "Anan kalmar \"takobi\" tana wakiltar yaƙi. AT: \"kafin yaƙe-yaƙe da zan jawo faruwa\ntsakaninku\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "birnin da ake kira da sunana",
"body": "Wannan yana nufin Yerusalem kuma ana iya fassara shi a cikin aiki. AT: \"garin\nda na kira da suna na\" ko \"Yerusalem, wanda na kira da sunana\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ba za ku tsira ba, gama ina kawo takobi gãba da dukkan mazaunan ƙasar",
"body": "Anan kalmar \"takobi\" tana wakiltar yaƙi. Yahweh yayi maganar shelar yaƙi da mutane kamar\nyana kiran takobi a kansu. AT: \"Ina shelar yaƙi da duk mazaunan ƙasar\" ko \"Ina\nkawo yaƙi da duk mazaunan ƙasar\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]