ha_jer_tn_l3/25/22.txt

6 lines
380 B
Plaintext

[
{
"title": "da dukkan waɗanda suke aske gashin gefen kawunansu",
"body": "Wannan wataƙila yana nufin mutanen da suka yanke gashinsu don girmama allolin arna. Wasu\nsifofin zamani suna fassara wannan furcin Ibraniyancin a matsayin \"duk mutanen da ke zaune a\ngefen hamada.\" Duba yadda kuka fassara makamancin wannan jimla a cikin Irmiya 9:26. (Duba: figs_explicit)"
}
]