ha_jer_tn_l3/25/17.txt

10 lines
446 B
Plaintext

[
{
"title": "na kuma să dukkan al'umman da Yahweh ya aike ni su sha shi",
"body": "Kalmar \"al'ummai\" tana wakiltar mutanen al'ummai. AT: \"Na sanya dukkan\nmutanen ƙasashe ... su sha ruwan inabin daga ƙoƙon\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a maida su kufai da abin tsoro, da kuma abin tsaki da la'antarwa",
"body": "Za a iya fassara jigon \"mai ban tsoro\" tare da jimlar magana. AT: \"abin da ke\nfirgita mutane\" "
}
]