ha_jer_tn_l3/25/15.txt

10 lines
620 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka ƙarɓi wannan ƙoƙon ruwan inabi na hasalata daga hannuna ka sa dukkan al'umman da na aike ka gun su su sha shi",
"body": "Kalmar \"al'ummai\" tana wakiltar mutanen al'ummai. Yahweh yayi magana akan mutanen da\nsuke fuskantar fushinsa kamar zasu sha ruwan inabin da yake cikin ƙoƙon. AT:\n\"sa dukkan mutanen al'ummu ... su sha ruwan inabin\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ina su sheƙa da gudu daga takobin da nake aikowa cikinsu",
"body": "Anan kalmar \"takobi\" tana wakiltar yaƙi. AT: \"saboda yaƙe-yaƙe da nake haifar da\nfaruwa a tsakanin su\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]