ha_jer_tn_l3/25/07.txt

10 lines
719 B
Plaintext

[
{
"title": "haka ku ka cakune ni da aikin hannuwanku in cutar da ku",
"body": "Duba yadda kuka fassara makamancin wannan jimlar a cikin Irmiya 25: 6. Mai\nyiwuwa ma'anoni ga kalmar \"aikin hannuwanku\" su ne 1) ishara ce ga gumakan da mutane\nsuka yi da hannayensu. AT: \"kun tsokane ni don in cutar da ku saboda gumakan\nda kuka yi da hannayenku\" ko 2) Kalmomin magana ne da ke nuni ga ayyukan mutum, tare da\nkalmar \"hannaye\" kasancewa ne synecdoche cewa wakiltar mutumin da ya aikata waɗannan\nayyukan. AT: \"kun tsokane ni in cutar da ku saboda abubuwan da kuke aikatawa\"\n(Duba: figs_synecdoche da figs_idiom)"
},
{
"title": "don cutar da kai",
"body": "\"saboda haka, zan yi cutar da ku\""
}
]