ha_jer_tn_l3/25/05.txt

10 lines
815 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari kowanne mutum ya juyo daga hanyar muguntarsa da lalatattun ayyukansa",
"body": "Irmiya yayi magana akan mutanen da suka daina yin wani abu kamar dai waɗancan mutanen\nsuna juya baya ga wannan aikin. (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "kuma kada ku cakune shi da ayyukan hannuwanku domin kada ya azabtar da ku",
"body": "Kalmar \"shi\" tana nufin Yahweh. Mai yiwuwa ma'anoni ga kalmar \"aikin hannuwanku\" su ne 1)\nishara ce ga gumakan da mutane suka yi da hannayensu. AT: \"kada ku tsokane\nYahweh da gumakan da kuka yi\" ko kuma 2) Kalmomin magana ne da ke nuni ga ayyukan\nmutum, tare da kalmar \"hannaye\" kasancewa synecdoche wanda ke wakiltar mutumin da ya\naikata waɗannan ayyukan. AT: \"kada ku tsokane Yahweh ta hanyar abin da kuke\naikatawa\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]