ha_jer_tn_l3/24/08.txt

14 lines
584 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan maishe su abin tsoro, abin masifa",
"body": "Waɗannan kalmomin suna nufin abu ɗaya kuma suna ƙarfafa yadda Yerusalemzai hukunta\nmutanen Yerusalem. Zasu zama wani abu da zai firgita wasu mutane idan suka ganshi. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Zan aika da takobi, yunwa, da annoba găba da su",
"body": "\"Zan kashe su da yaki, yunwa da cututtuka\""
},
{
"title": "Zan aika da takobi",
"body": "Anan “takobi” yana nufin yaƙi ko sojojin abokan gaba. AT: \"Zan aika sojojin\nabokan gaba\" ko \"Zan aika yaƙi\" (Duba: figs_meonymy)"
}
]