ha_jer_tn_l3/23/37.txt

10 lines
403 B
Plaintext

[
{
"title": "Wace amsa ce Yahweh ya ba ku?",
"body": "A nan \"ku\" ɗaya ne kuma yana nufin Irmiya. (Duba: figs_you)"
},
{
"title": "na kusa ɗaukar ku in jefar da ku nesa da ni",
"body": "Yahweh yayi magana game da tura waɗannan firistocin da annabawan ƙarya zuwa zaman\ntalala kamar suna wani abin da zai jefar da nisa. AT: \"Ina gab da koro ku daga\nwurina\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]