ha_jer_tn_l3/23/35.txt

6 lines
266 B
Plaintext

[
{
"title": "kun karkatar da maganganun Allah mai rai,",
"body": "Don \"ɓata\" wani abu shine murɗe shi ko gurbata shi. AT: \"kun canza saƙon Allah\nmai rai, Yahweh Mai Runduna, Allahnmu, don faɗi abin da kuke so ya faɗi ba abin da Allah ya\nce ba\""
}
]