ha_jer_tn_l3/23/23.txt

10 lines
552 B
Plaintext

[
{
"title": "Akwai wani da zai iya ɓoye wa a wurin da ba zan ganshi ba?",
"body": "Yahweh yayi amfani da wannan tambayar don tsawata wa firistoci da annabawan ƙarya don\ntunanin cewa bai ga muguntar da suke yi ba. AT: \"Ba wanda zai iya ɓoyewa cikin\nɓoyayyen wuri don haka ba zan iya ganinsa ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ko ni ban cika sammai da ƙasa ba?",
"body": "Yahweh yayi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa yana ko'ina a sama da ƙasa.\nAT: \"Ina ko'ina, a sama da ƙasa.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]