ha_jer_tn_l3/23/11.txt

14 lines
813 B
Plaintext

[
{
"title": "firstocin dukka biyu sun ƙazamtu",
"body": "Annabawa da firistoci sun ƙazantu da zunubi kamar yadda ruwa zai iya ƙazantar da ƙazanta.\nAT: \"annabawa da firistoci masu zunubi ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "tafarkinsu zai zama kamar wuri mai santsi cikin duhu",
"body": "Ana magana game da haɗarin ayyukansu kamar suna gab da faɗuwa daga zamewar gefen\ndutsen a cikin duhu kuma suka ji wa kansu rauni. AT: \"akwai abubuwan da suke\nda rikitarwa da haɗari, kamar tafiya a kan wani wuri mai santsi a cikin duhu\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "a shekarar da zan hukunta su",
"body": "Yahweh yana magana game da masifa a matsayin abokin gaba wanda zai aiko don ya faɗa wa\nfiristoci da annabawan ƙarya. AT: \"Zan sanya musu masifa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]