ha_jer_tn_l3/23/09.txt

14 lines
601 B
Plaintext

[
{
"title": "zuciyata ta karai",
"body": "Wannan karin magana yana nufin zurfin baƙin ciki. AT: \"Ina bakin ciki ƙwarai\"\n(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "dukkan ƙasusuwana su na kaɗuwa",
"body": "Anan rawar jiki tana tattare da tsoro. AT: \"Ina tsoro ƙwarai\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "na zama kamar bugaggen mutum, kamar mutumin da ruwan inabi ya rinjaye shi",
"body": "Mutanen da suka bugu ba sa iya kame kansu. Hakanan, Irmiya ya rasa ikon kansa saboda\ntsoron azabar Yahweh. AT: \"Ni kamar mashayi ne; Ba zan iya kame kaina ba\"\n(Duba: figs_simile)"
}
]