ha_jer_tn_l3/23/03.txt

14 lines
786 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "dawo da su wurin kiwo",
"body": "Yahweh yana nufin ƙasar Israila kamar makiyaya ce mai kyau ga mutanensa. Wannan\nkyakkyawar makiyayar itace matattara don tanadin bukatun su. AT: \"zuwa\nmakiyaya mai kyau\" ko \"zuwa inda za a biya duk bukatunsu\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "za su hayayyafa su kuma ƙaru",
"body": "Kalmar \"karuwa\" ta bayyana yadda zasu \"bada 'ya'ya.\" AT: \"za su ƙaru sosai a\nlamba\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "domin kada su ƙara tsorata ko su zama karyayyu",
"body": "Kalmomin \"a ragargaje\" yana nufin cewa wani ya sa su jin tsoro kuma ma'anarsu ɗaya ce da\n\"tsoro.\" Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"babu wanda zai sake\ntsoratar da su\" (Duba: figs_doublet da figs_activepassive)"
}
]