10 lines
549 B
Plaintext
10 lines
549 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "makiyayan da ke lalatarwa suke kuma warwatsar da tumakin makiyayata",
|
||
"body": "A cikin ayoyi na 1-4, Yahweh yana nufin Isra’ila a matsayin makiyayarsa, Isra’ilawa kamar\ntumakinsa, da shugabannin Isra’ilawa a matsayin makiyaya. Makiyaya suna da aikin kiyaye\ntumakin, amma shugabannin ba sa yin haka. (Duba: figs_metaphor)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Kun warwatsar da garkena kun kore su nesa",
|
||
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. Na biyu yana karfafa tunani a farkon.\n(Duba: figs_parallelism)"
|
||
}
|
||
] |