ha_jer_tn_l3/19/06.txt

10 lines
622 B
Plaintext

[
{
"title": "Zansa a kashe su da takobi a gaban abokan gãbarsu ",
"body": "Karin magana \"ka faɗo da takobi\" na nufin mutuwa a yaƙi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar\naiki. AT: \"Zan sa makiyansu su kashe su da takuba\" (Duba: figs_metonymy da figs_idiom)"
},
{
"title": "ta hannun waɗanda suke neman ransu",
"body": "Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. Karin maganar \"faduwa ... ta hannun\" na\nnufin mutum ya kashe shi, tare da kalmar \"hannu\" wakiltar mutum duka. AT: \"Zan\nba wa waɗanda suke son kashe su damar kashe su\" (Duba: figs_parallelism da figs_ellipsis da figs_idiom)"
}
]