ha_jer_tn_l3/19/04.txt

14 lines
580 B
Plaintext

[
{
"title": "sun rabu da ni",
"body": "A nan kalmar \"su\" tana nufin mutanen Yahuda."
},
{
"title": "sun cika wannan wuri da jinin marasa laifi",
"body": "Anan “jinin marar laifi” yana wakiltar kisan mutanen da ba su san komai ba. Yahweh yayi\nmaganar kashe mutane da yawa kamar cika wuri da jini. AT: \"an kashe mutane\nda yawa marasa laifi a wannan wurin\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ban ma yi tunanin haka ba",
"body": "Anan kalmar \"hankali\" tana nufin tunanin Yahweh. AT: \"kuma ban taɓa tunani game da shi ba\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]