ha_jer_tn_l3/19/01.txt

10 lines
442 B
Plaintext

[
{
"title": "Kwarin Ben Hinnom",
"body": "Wannan sunan kwari ne a kudu da birnin Yerusalem, inda mutane suke yanka hadaya ga\ngumakan ƙarya. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Irmiya 7:31."
},
{
"title": "kunuwan kowanne da zai ji zai karkaɗa",
"body": "A nan \"kunnuwa ... za su tsuji\" wani karin magana ne da ke nufin kowa zai gigice da abin da ya\nji. AT: \"zai girgiza duk wanda ya ji labarin\" (Duba: figs_idiom)"
}
]