ha_jer_tn_l3/18/21.txt

14 lines
700 B
Plaintext

[
{
"title": "ka kuma bashe su a hannun masu amfani da takobi",
"body": "Anan kalmar \"hannaye\" tana wakiltar iko. AT: \"sa waɗanda suke amfani da takobi\nsu mallake su\" ko \"sa su mutu a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "mazajensu a kashe su, samarinsu a kashe su da takobi",
"body": "Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"bari mutane su kashe samarinsu da takuba a wajen yaƙi\" (Duba: figs_activepassive da figs_metonymy)"
},
{
"title": "Kada kuma ka shafe zunubansu daga gabanka",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"bari mutane su kifar da su a\ngabanku\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]