ha_jer_tn_l3/18/11.txt

14 lines
957 B
Plaintext

[
{
"title": "ina gab da shirya masifa gãba da ku. Ina gab da tsara wata dabara gãba da ku",
"body": "Yahweh yayi magana akan tsara bala'i kamar dai masifa wani abu ne wanda ya samar, kamar\nmaginin tukwane zai zama yumbu. Jumla ta biyu ta maimaita irin ra'ayin kamar na farkon ta\namfani da kalmomi daban-daban. AT: \"Ina gab da tsara wata dabara da zan kawo\nmuku bala'i\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "hanyoyinku da ayyukanku",
"body": "Kalmomin “hanyoyi” da “ayyuka” duka suna nuni ne ga ayyukan mutum da kuma salon rayuwar\nsa gaba ɗaya. AT: \"saboda haka ayyukanku za su haifar muku da alheri\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "ga muguntarsa, da tattaurar zuciyarsa take marmari",
"body": "Anan kalmar “zuciya” tana wakiltar tunanin mutum ko nufinsa. AT: \"abin da\nmuguntarsa, taurin kansa yake so\" ko \"duk abin da mugayen abubuwan da muke so da taurin\nkai muke son yi\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]