14 lines
843 B
Plaintext
14 lines
843 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Ba zan iya yin haka da ku ba kamar wannan maginin tukwanen, gidan Isra'ila?",
|
||
"body": "Da wannan tambayar, Yahweh ya jaddada ikonsa na yin abin da ya ga dama da Isra'ila.\nAT: \"An bani izinin yin aiki a kanku, ya jama'ar Isra'ila, kamar yadda maginin\ntukwane yake yi da yumɓu.\" (Duba: figs_rquestion)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Kamar yadda yumɓu yake a hannun maginin tukwane",
|
||
"body": "Yahweh yana kwatanta ikonsa na sake Isra’ila kamar yadda ya ga ya dace da yadda maginin\ntukwane yake iya sake yin yumɓu kamar yadda ya ga dama. (Duba: figs_simile)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "cewa zan kora ta, in kakkaryata, ko hallaka ta",
|
||
"body": "Wadannan maganganun guda biyu suna da ma'ana iri daya. A cikin magana ta farko, Yahweh\nyayi maganar lalata mulkin kamar masarautar shuka ce ko gini da zai rushe. (Duba: figs_doublet)"
|
||
}
|
||
] |