ha_jer_tn_l3/17/24.txt

10 lines
470 B
Plaintext

[
{
"title": "waɗanda ke zaune akan kursiyin Dauda",
"body": "Anan kursiyin da sarkin Yahuda yake zaune an wakilta shi \"kursiyin Dauda.\" Madadin fassara: \"waɗanda ke zaune a\nkan gadon sarautar Yahuda\" ko \"sarakunan ƙasar Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "wannan birni kuma za a zauna cikinsa har abada",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"mutane za su zauna a wannan birni\nhar abada\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]