ha_jer_tn_l3/17/17.txt

10 lines
558 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari waɗanda suke runtumata su kunyata, amma kada ka barni in kunyata",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ku kawo kunya ga masu bibiyar ni,\namma kada ku kawo min kunya\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Bari su karaya, amma kada ka bar ni in karaya",
"body": "Wannan jimlar tana nufin abu ɗaya ne kamar na baya kuma yana ƙara ƙarfafa addu'ar Irmiya.\nAna iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ka sa su ji tsoro, amma kada ka\ntsoratar da ni\" (Duba: figs_parallelism da figs_activepassive)"
}
]