ha_jer_tn_l3/17/12.txt

14 lines
647 B
Plaintext

[
{
"title": "Wurin haikalinmu kursiyi ne mai daraja",
"body": "Irmiya yayi maganar haikalin kasancewa “kursiyi mai ɗaukaka” domin a can ne Yahweh yake\nzaune kuma yake mulki. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Dukkan waɗanda suka rabu da kai zasu ji kunya",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"za ku rubuta waɗanda ke biyunku a\ncikin ƙasa waɗanda suka juya muku baya\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "zan kuwa warke! Ka cece ni, zan kuwa cetu",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"da gaske kun warkar da ni ... da\ngaske za ku cece ni\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]