ha_jer_tn_l3/17/05.txt

14 lines
575 B
Plaintext

[
{
"title": "Mutumin dake dogara ga ɗan adam la'ananne ne",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Zan la'ance duk mutumin da ya\ndogara ga ɗan adam\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "wanda ya maida jiki ƙarfinsa",
"body": "A nan kalmar “nama” tana wakiltar mutane. AT: \"ya dogara ga mutane ne kawai\ndon ƙarfi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "wanda ya juya zuciyarsa daga Yahweh",
"body": "Anan kalmar \"zuciya\" tana nufin tunani da motsin rai. AT: \"yana juyar da ibadarsa\nga Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]