ha_jer_tn_l3/17/03.txt

14 lines
769 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkan wadatarku zan bada su ganima",
"body": "Kalmomin \"dukiya\" ma'anarsu ɗaya ce kuma tana nufin duk wani abu da suke\nɗauka da muhimmanci. (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "saboda zunubin da kuka aikata a dukkan ƙasashen",
"body": "Yahweh yayi magana game da ƙasar kamar gadon da ya ba mutanen Yahuda a matsayin\nmallaka ta har abada. AT: \"Za ku rasa ƙasar da na ba ku a matsayin gado\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "gama kun kunna wuta cikin fushina, wadda zata yi ta ci har abada",
"body": "Yahweh yayi magana akan zafin fushinsa kamar fushin sa wuta ce da take cin wuta ga\nwaɗanda yake fushi da su. AT: \"Kun fusata ni da fushin na zai zama kamar wuta\nce da za ta ƙone har abada\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]