ha_jer_tn_l3/17/01.txt

10 lines
564 B
Plaintext

[
{
"title": "Zunubin Yahuda a rubuce ... a allon zuciyarsu da ƙahon bagadinku",
"body": "Yahweh yayi magana akan zunuban Yahuda suna da girma don haka ba zasu iya daina aikata\nsu ba kamar wani ya sassaka zunubansu har abada. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "An zana shi a allon zuciyarsu",
"body": "Ana magana game da ɗabi'ar zunubin mutane kamar dai an zana zunubansu a cikin zukatansu.\nKalmar \"zukata\" tana nufin mutum duka: tunaninsu, motsin zuciyar su, da ayyukan su. AT: \"an zana shi a cikin halittunsu\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]