ha_jer_tn_l3/15/19.txt

10 lines
482 B
Plaintext

[
{
"title": "zaka zama kamar bakina",
"body": "An kwatanta Irmiya da bakin Yahweh domin za a yi amfani da shi wajen faɗin saƙon Yahweh.\nAT: \"za ku yi magana a madadin ni\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "zasu yi yaƙi da kai. Amma ba zasu yi nasara a kanka ba",
"body": "Wannan yana magana ne game da mutanen da suke yaƙi da Irmiya kamar dai rundunar sojoji\nce da suka yaƙi. AT: \"za su yi yaƙi da ku\" ko \"za su yi adawa da ku\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]