ha_jer_tn_l3/15/10.txt

14 lines
634 B
Plaintext

[
{
"title": "Kaito na, mahaifiyata",
"body": "Irmiya ya yi kamar ya yi magana da mahaifiyarsa a matsayin wata hanya don jaddada yadda yake baƙin ciki. (Duba: figs_apostrophe)"
},
{
"title": "Ba zan ceto ka domin alheri ba?",
"body": "Amsar a fakaice ga wannan tambaya ta magana ita ce \"eh.\" Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: \"Lallai zan cece ku har abada!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "a lokacin bala'i da masifa",
"body": "Anan kalmomin \"bala'i\" da \"damuwa\" ma'anarsu abu ɗaya ne. Suna nanata yawa ko tsananin\nbala'in. AT: \"a lokacin babban masifa\" (Duba: figs_doublet)"
}
]