ha_jer_tn_l3/15/08.txt

10 lines
486 B
Plaintext

[
{
"title": "fiye da yashi a bakin teku",
"body": "\"fiye da hatsin yashi a bakin teku.\" Wannan kwatancen ƙari ne da aka yi amfani dashi don\njaddada lambar da ba za a iya lissafawa ba. AT: \"fiye da yadda zaku iya kirgawa\"\n(Duba: figs_hyperbole da figs_idiom)"
},
{
"title": "Zata ji kunya da wulaƙanci",
"body": "Kalmomin \"kunya\" da \"jin kunya\" ma'anarsu abu ɗaya ne kuma suna ƙarfafa tsananin kunyar.\nAT: \"Zata ji kunya gaba daya\" (Duba: figs_doublet)"
}
]