ha_jer_tn_l3/15/05.txt

10 lines
680 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma wa zai ji tausayinki, Yerusalem? Wa zai yi baƙinciki domin ki?",
"body": "Yahweh yayi amfani da wannan tambaya ta zance don jaddada cewa babu wanda ya isa ya yi\nmakoki domin Yerusalem. Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: \"Babu wanda ya isa ya tausaya muku, Yerusalem. Babu wanda ya isa ya yi baƙin ciki\nsaboda halakar ku.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "kun koma baya daga gare ni. Saboda haka zan buge ku da hannuna in kuma hallaka ku. Ni na gaji da nuna maku jinƙai",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anar abu ɗaya ne kuma suna ƙarfafa cewa mutane, hakika,\nsun rabu da Yahweh. (Duba: figs_parallelism)"
}
]