ha_jer_tn_l3/15/03.txt

6 lines
335 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan kuma sa su zama abin banƙyama ga dukkan mulkokin duniya, saboda abin da Manassa ɗan Hezekiya, sarkin Yahuda, ya aikata a Yerusalem",
"body": "Manassa mugun sarki ne wanda ya aikata mugunta da yawa a Yerusalem. AT:\n\"saboda muguntar abubuwan da Manassa ... ya aikata a Yerusalem\" (Duba: translate_names)"
}
]