ha_jer_tn_l3/13/25.txt

10 lines
552 B
Plaintext

[
{
"title": "Wannan shi ne abin da na baku, rabon da nayi doka dominku",
"body": "AT: \"Wannan shi ne abin da zai faru da ku\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Saboda haka kuma Ni kaina zan kware ɗantofinku, kuma za a ga tsiraicinku",
"body": "Wannan yana nufin cewa Yahweh zai sa su ji kunya. Hakan ba ya nufin cewa zai yi musu fyaɗe.\nAna iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Kamar dai ni da kaina zan ƙwace\nmuku rigunanku don kowa ya ga al'aurarku kuma za ku ji kunya\" (Duba: figs_ metaphor da figs_activepassive)"
}
]