ha_jer_tn_l3/13/22.txt

14 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Mutanen Kush zasu iya sake launin fatarsu",
"body": "Ana amfani da wannan tambayar ne don bayyana misalin wani abu da ba zai yiwu ba.\nAna iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. Hakanan, kalmar da aka fahimta \"iya\" ana\niya samarda ita a cikin magana ta biyu. AT: \"Mutanen Kush ba za su iya canza\nlaunin fatar su ba kuma damisa ba za ta iya sauya tabon ta ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Idan haka ne, to ku kanku, duk da dai kun saba da yin mugunta, zaku iya yin nagarta",
"body": "Wannan bayanin abin ban dariya ne saboda misalai game da Kushiyawa da damisa yanayi ne da\nba zai yiwu ba. Wannan yana nuna cewa idan waɗancan abubuwan da basu yiwu ba zasu iya\nfaruwa to zasu iya yin kyau. AT: \"Kamar yadda waɗannan abubuwan basa\nyiwuwa, haka kuma ba zai yuwu ba a gare ku da kuke aikata mugunta koyaushe ku aikata\nalheri\" (Duba: figs_irony)"
},
{
"title": "zan watsar da su kamar ƙaiƙayi da kan lalace a iskar hamada",
"body": "\"Zan watsar da su kamar ƙaiƙayi wanda iska ke kaɗawa.\" Yahweh yana cewa zai warwatsa\nmutanensa a ko'ina cikin duniya kamar yadda iska ke watsuwa. (Duba: figs_simile)"
}
]