ha_jer_tn_l3/13/08.txt

10 lines
381 B
Plaintext

[
{
"title": "kan Yahuda a Yerusalem",
"body": "Anan Yahuda da Yerusalem suna nufin mutanen da suke zaune a wurin. AT: \"na\nmutanen Yahuda da Yerusalem\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "waɗanda ke tafiya a cikin taurin zuciyarsu",
"body": "Wannan karin magana ne. AT: \"waɗanda ke da taurin kai kuma kawai suke aikata\nabin da suke so\" (Duba: figs_idiom)"
}
]