ha_jer_tn_l3/13/01.txt

6 lines
283 B
Plaintext

[
{
"title": "maganar Yahweh ta zo",
"body": "Karin magana \"kalmar Yahweh ta zo ga\" ana amfani da ita don gabatar da saƙo na musamman\ndaga Allah. AT: \"Yahweh ya\nsake ba ni sako a karo na biyu. Ya ce\" ko \"Yahweh ya yi min wannan sakon na biyu:\" (Duba: figs_idiom)"
}
]